ha_tq/zec/08/18.md

255 B

Game da zancen azumi na watan huɗu, da na watan biyar, da na watan bakwai, da na watan goma, duk za su zama lokatan farinciki, da jin daɗi, da bukukuwan murna na gidan Yahuda, menene Yahweh ya ce masu su yi?

An ce masu su ƙaunaci gaskiya da salama.