ha_tq/zec/08/16.md

381 B

Ta yaya ne Yahweh ya umarci mutanen su yi kuma don menene?

Yahweh ya ce ɗole mutanen su faɗi gaskiya, kowanne mutum ga makwabcinsa, su yi shari'a da gaskiya, da adalci, da kuma salama a kofofinsu. Ya ce kada kowa ya shirya aikata mugunta a cikin zuciyarsu ga junansu, kuma kada su ƙaunaci alƙawaran ƙarya. Yahweh ya umarci waɗannan abubuwa domin su ne abubuwan da ya ƙi.