ha_tq/zec/08/11.md

327 B

Ta yaya ne Yahweh ya ce zai zama a loƙacin Zakariya?

Yahweh ya ce ba zai zama kamar kwanakin baya ba. Ya ce za a shuka irin salama. Kuringa mai haurawa sama za ta ba da 'ya'ya, duniya kuwa za ta ba da amfanin ƙasa; sammai za su ba da raɓarsu. Yahweh zai sa sauran jama'ar da su ka rage su gãji dukkan waɗannan abubuwa.