ha_tq/zec/08/09.md

351 B

Don menene Yahweh ya na son mutanen su ƙarfafa hannayensu?

Yahweh ya na son mutanen su ƙarfafa hannayensu domin a gina haikalin.

Menene ya faru a waɗannan loƙacin sa'ad da aka kafa harsashin gidan Yahweh?

A waɗannan ranakun, babu hatsin da aka tara, kuma babu salama daga magabci. Yahweh ya maishe da kowanne mutum magabci ga makwabcinsa.