378 B
378 B
Ta yaya ne Yahweh ya bayyana ƙaunarsa ga Sihiyona?
Yahweh ya bayyana ƙaunarsa ga Sihiyona da babban kishi da hasala mai zafi ƙwarai.
Menene za a kira Urushalima da dutsen Yahweh sa'ad da Yahweh ya dawo zama a tsakanin Urushalima?
Za a kira Ueushalima "Birnin Gaskiya" za a kuma kira dutsen Yahweh "Dutse Mai Tsarki" sa'ad da Yahweh ya dawo zama a tsakanin Urushalima.