ha_tq/zec/07/13.md

215 B

Menene Yahweh ya ce zai yi a loƙacin da waɗanda sun ƙi su saurare shi a da suka yi kira gare shi?

Yahweh ya ce ba zai saurare su ba kuma zai warwatsa su da guguwa cikin dukkan al'umman da ba su taɓa gani ba.