ha_tq/zec/07/08.md

258 B

Menene Yahweh ta wurin Zakariya ya ce wa mutanen su yi?

Yahweh ya ce Ku zartar da hukunci mai gaskiya, da amintaccen alƙawari, da kuma jinƙai. kada ku ƙuntata gwauruwa da maraya, da kuma baƙo, da matalauci kuma kada wani ya yi mugunta wa ɗan'uwansa.