ha_tq/zec/06/12.md

230 B

Menene Yahweh mai runduna ya ce Yoshuwa ɗan Yehozadak, babban firist, zai yi?

Yahweh ya ce Yoshuwa zai yi girma a inda ya ke sa'an nan kuma ya gina haikalin Yahweh, zai daga darajarsa sai ya zauna ya yi mulki akan kursiyinsa.