ha_tq/zec/05/08.md

269 B

Menene mala'ikar ya ce macen da take cikin kwandon take?

Mala'ikan ya ce da macen da take cikin kwandon, "Wannan mugunta ce!"

Menene mata biyun da suke da fukafukai kamar fukafukan shamuwa suka yi da kwandon?

Mata biyun sun daga kwandon tsakanin duniya da sama.