ha_tq/zec/05/05.md

198 B

Menene ke cikin kwando da Zakariya ya gani, kuma menene mala'ikar ya ce ke ciki?

Gidauniya ke cikin kwandon da Zakariya ya gani, sai mala'ikan ya ce wa gidauniyar "akwai mugunta a dukkan kasar."