415 B
415 B
Ta yaya ne mutanen za su san cewa Yahweh ya aika Zakariya wurinsu?
Mutanen za su sani a loƙacin da sun gan annabin ya cika; Hannun Zerubabel ya ɗora harsashen ginin wannan gidan kuma hannunsa ya kammala shi.
Menene mutanen za su gani a hannun Zerubabel?
Mutanen za su gan dunƙulen dutsen a hannun Zerubabel.
Menene fitilu bakwan ke nufi?
Fitilu bakwan idanun Yahweh ne da ke duba ko ina cikin duniya.