ha_tq/zec/04/06.md

285 B

Menene kalmar Yahweh ga Zerubabel game da yadda za a yi abubuwa?

Kalmar Yahweh ga Zerubabel, "Ba ta ƙarfi ba, ba ta iko ba amma ta Ruhuna kadai."

Menene za a yi kururuwa a loƙacin da Zarubabel ya fitar da dutsen?

Za su yi kururuwar, "Ya yi ƙyau! Bar Allah ya albarkace shi!"