ha_tq/zec/02/03.md

306 B

Don menene mala'ika na biyu ya faɗa cewa Urushalima za ta zauna a buɗaɗɗiyar ƙasa?

Mala'ika na biyu ya faɗa haka saboda yawan mutane da dabbobi da ke cikinta.

Menene Yahweh ya ce zai zama wa Urushalima?

Yahweh ya ce zai zama katangar wuta a kewaye da ita kuma zai zama ɗaukakar dake cikinta.