Masassaƙan mutane ne da za su ƙori su kuma kakkarya ƙahonnin al'ummai wanda sun ɗaga ƙahon akan ƙasar Yahuda domin a watsar da ita.