ha_tq/zec/01/18.md

121 B

Menene ƙahonni hudu da Zakariya ya gani?

Ƙahonni hudun su ne waɗanda suka warwatsa Yahuda, Isra'ila, da Urshalima.