ha_tq/zec/01/16.md

354 B

Menene Yahweh mai runduna ya faɗa game da Urushalima da biranen Yahuza?

Yahweh ya ce ya komo ga Urushalima tare da jinkai, wai kuma za a sake gina gidansa cikinta, za a kuma ja layin gwaji bisa Urshalima. Yahweh ya kuma faɗa cewa biranensa za su sa ke malala da nagarta, Yahweh kuma zai sake yi wa Sihiyona ta'aziya, zai kuma sake zaɓan Urshalima.