Zakariya ya gan mutum na sukuwa bisa Jan doki, a tsakiyar itatuwan ci-zaƙi a cikin kwari. A bayan shi kuma akwai dawakai da Jaja-Jaja ruwan ƙasa-ƙasa da kuma farare.