ha_tq/zec/01/04.md

353 B

Menene Ubanninsu sun yi a loƙacin da Yahweh ya ce masu su juyo daga miyagun hanyoyinsu da ayyukansu na mugunta?

Ubannensu ba za su ji ba kuma ba su saurare Yahweh ba.

Menene mutanen sun ce a loƙacin da suka tuba?

A loƙacin da suka tuba, mutanen sun ce, "Shirin Yahweh mai runduna na nan daidai da maganarsa da kuma ayyukansa, kuma ya aikata."