ha_tq/zec/01/01.md

309 B

A mulkin wanene Zakariya ya yi annabci?

Zakariya ya yi annabci a mulkin Dariyus.

Wanene Zakariya?

Zakariya ɗan Berekaya ɗan Iddo, annabi.

Menene Yahweh mai runduna ya ce zai yi idan mutanen za su juyo gare shi?

Yahweh mai runduna ya faɗa cewa idan mutanen za su juyo gare shi, zai dawo gare su.