ha_tq/tit/03/09.md

239 B

Menene ya kamata masu bi su kauce wa?

Ya kamata masu bi su kauce wa muhawarar wauta.

Wanene ya zama tilas a ƙi bayan gargadi daya ko biyu?

Duk wanda ke haddasa rabuwa a tsakanin masubi dole ne a ƙi shi bayan gargadi daya ko biyu.