ha_tq/sng/07/12.md

266 B

Menene yasa ta so kaunattacen ta ya tashi da wuri?

Ta so ya tashi da wuri don ga idan itacen inabin da ke cikin gonakin inabin da kuma rumman sun fara tohowa.

Menene tace za ta yi wa masoyinta lokacin da suka issa gonar innabin?

Ta ce za ta ba shi kaunar ta.