ha_tq/sng/07/10.md

225 B

Wanene ke da budurwar, kuma wanene ta ke so?

Budurwar ta kaunataccen ta ne kuma ta na son masoyinta?

Ina ne budurwar ta so masoyin ta ya je da ita?

Ta so ya kai ta yankin cikin ƙasar domin su kashe daren a ƙauyukan.