ha_tq/sng/07/07.md

344 B

Yaya ne Sulemanu ya kamanta kaunatacciyarsa da kuma nonuwanta?

Ya kamanta kaunatacciyarsa kamar itacen dabino nonuwanta kuma kamar tarin 'ya'yan itace?

Menene kuma yake so nonuwan masoyiyarsa, da nunfashita su zama?

Yana so nonuwan masoyiyarsa su zama kamar tarin yayan inabi, numfashinta ya zama da daɗi kamarkƙamshin 'ya'yan gawasa.