Sulemanu ya kamanta cibiyar masoyiyarsa kamar zagayeyyen tasa wanda baya taba rasa ruwan inabi a cikin sa kuma cikin ta kamar tarin alkama ne a tskiyar furanni?