ha_tq/sng/07/01.md

194 B

Yaya ne Sulemanu ya kwatanta ƙafar masoyiyarsa a cikin takalminta da kuma siffar cinyoyinta?

Ya bayyana ƙafafunta i cikin takalminta kamar kyakkyawa kuma siffar cinyoyinta kamar kayan ado.