ha_tq/sng/06/13.md

375 B

Menene masoyin budurwar ya ke so ta yi?

Masoyin budurwar kuwa yana son ta juya masa baya.

Menene dalilin da masoyin budurwar ya ke so ta juya masa baya?

Masoyin budurwar yana so ta juya masa baya saboda ya kalle ta.

Menene budurwar ta ce game da kanta?

Budurwar ta kwatanta kanta kamar matar da ke daidai a sa'ad da take taka rawa a tsakanin layin masu rawa biyu.