ha_tq/sng/06/11.md

284 B

Menene yasa masoyin budurwar ya tafi zuwa cikin itatuwa goro?

Masoyin budurwar ya tafi zuwa cikin itatuwan goro don ya ga ganyayen inabin da furannin itatuwan rumman ko sun fara tohowa.

Yaya masoyin budurwarya ji?

Masoyin budurwar ya ji kamar dai ace yana tuƙa karusan sarki.