ha_tq/sng/06/10.md

159 B

Yaya masoyin budurwar ya kwatanta ta?

Masoyin budurwar kuwa ya kwatanta ta da ketowar alfijir, a lokacin wata, da rana da kuma cikaken haske mai kashe ido.