ha_tq/sng/06/08.md

411 B

Mata guda nawa ne masoyin budurwar yace ke akwai?

Ya ce akwai guda 60 kowace kuma sarauniya ce, ƙwaraƙwarai guda 80, da 'yan mata kuma ba ƙirga.

Yaya masoyin budurwar ya kamanta kurciyar?

Masoyin budurwar kuwa ya kamanta kamar kyakyawa ce, tilo kuma ga mahafiyarta.

Menene dukan ƙwaraƙwarai da kuma wadda ke sarauniya ta ce a kan ta?

Dukan ƙwaraƙarai da duk wadda ta ke sarauniya sun yabe ta.