ha_tq/sng/06/05.md

294 B

Me yasa masoyin budurwar ya ke so ta juya idanunta daga gare shi?

Masoyin budurwar yana so ta juya idanunta daga gare shi saboda idanunta suna sa shi ya cika da murna.

Yaya masoyin budurwar ya kwatanata gashinta?

Ya kwatanata gashin ta kamar garken awaki akan gangarar firam na Giliyed.