ha_tq/sng/06/02.md

294 B

Menene budurwar ta ce masoyinta ke yi?

Budurwar ta ce yana cikin lanbunsa mai kanshi don ya ci a lambun kuma ya tara furanni.

Budurwar da masoyinata na wanene?

Budurwar da masoyinta su na junansu ne.

Ina ne budurwar ta fi so ta yi kiwo?

Budurwar ta fi so ta yi kiwo a cikin furanni.