ha_tq/sng/06/01.md

205 B

Wane tambayoyi ne matan Urshalima suka tambaya game da budurwar?

Sun tambaye ta inda masoyintata ya je kuma a wane hanya ne ya tafi.

Menene 'yan matan ke nema?

'Yan matan na neman masoyin budurwar.