ha_tq/sng/05/16.md

171 B

Ta yaya amaryar Sulemanu ta bayyana bakin masoyinta da kuma Sulemanu da 'yan matan Urshalima?

Ta bayyana bakin masoyinta mafi dadi, Sulemanu kuma kyakkyawa ne cikakke.