ha_tq/sng/05/15.md

199 B

Yaya ne budurwar ta bayyana kafafunta masoyinta da kuma bayyanarsa?

Ta bayyana kafafunsa kamar ginshiƙain marmara da tushen zinariya kuma bayyanarsa kamar Lebanon, kamar itacen sida na musamman.