ha_tq/sng/05/14.md

196 B

Ta yaya ne budurwar ta bayyana makamain da kuma ruwan cikin masoyinta?

Ta bayyana makamain kamar zinariya tare da kayan ado kuma ruwan cikinsa kamar hauren giwa da aka rufe da shuɗin yaƙutu.