ha_tq/sng/05/10.md

223 B

Ta yaya ne budurwar ta bayyana masoyin ta?

Ta bayyana masoyinta kamar haske, ƙaƙarfa, kuma mafifici?

Yaya ne matar ta bayyana kanta da gashin ta?

Ta bayyana kanta kamar zallar zinariya gashinta kuma baki wulik ne.