Ta ce masu su yi alkawari da cewa za su gaya mata idan sun ga masoyinta.
Masoyin budurwar ya sa ta ciwo da kaunarsa.