ha_tq/sng/05/06.md

150 B

Menene Amaryar ta samu da ta bude kofar, yaya kuma ta ji?

Ta sami masoyinta ya juya ya koma, sai zuciyarta ta karaya, kuma ta zama da baƙin ciki.