ha_tq/sng/04/12.md

317 B

Wane irin lambu ne, wane irin idon ruwa ne Sulemanu ya ce wa yar'uwarsa , amaryarsa ta yi kama?

Sulemanu ya ce ta yi kama da lambun na mai katanga da kuma asirtacen idon ruwa.

Da menene ya sa ya so matar mai reshe?

Ya so ta da reshen don suna girma kamar gonar itatuwa rumman, suna kuma bada 'ya'ya masu kyau.