ha_tq/sng/04/10.md

334 B

Menene kamshin turarenta ya fi?

Kamshin turarenta ya fi wani yaji.

Da menen ya ce leɓen Amaryarsa ya nutse kuma da menene ke a ƙarkashin harshen ta?

Yace leben Amaryar ya nutse a cikin zuma kuma tana da zuma da madara a karkashin harshen ta.

Menene ya yi kama da kamshin kayan ta?

Kayan ta sunyi kama da kamshin Lebanon.