ha_tq/sng/04/09.md

275 B

Menene Sulemanu ya kira Amaryar sa?

Sulemanu ya kirata yar'uwarsa.

Menene Sulemanu yace matarsa ta sata daga wurinsa?

Ya ce ta sace masa zuciyarsa.

Menene Sulemanu yace ke kyakkyawar, kuma menene ta fi?

Sulemanu ya ce kaunar ta kyakkyawar ce kuma tafi ruwan inabi