ha_tq/sng/04/06.md

297 B

A ina masoyin ta zai je kuma sai safiya, kuma inuwa ta gudu?

Ya ce zai tafi kan tudai ya zauna a cikin mur mai kayan kamshi.

A wace hanya ce kaunarsa ta zama kyakyawa?

kaunarsa kyakkyawa ce ta kowace hanya.

Menene kyakkyawar kaunarsa ba ta da shi?

Kyakyawar kaunasa ba ta da wani aibu.