ha_tq/sng/04/04.md

317 B

Ta yaya ne masoyin budurwai ya bayyana wuyan ta?

Ya bayyana wuyanta kamar hasumiyar Dauda da aka yi da duwatsu da kuma inda aka rataye garkuyoyin dubu na sojoji.

Ta yaya ne masoyin budurwai ya bayyana nonuwanta guda biyu?

Ya bayyana nonuwanta guda biyu kamar tagwayen barewa, da ke yin kiwo a tsakanin lilies.