ha_tq/sng/04/01.md

201 B

Ta yaya ne matar ta bayyana idanunta?

Idanunta suna kama dagyale a bayan mayafinta.

Ta yaya ne Masoyin budurwai ya bayyana gashin ta?

Gashin ta kamar na akuyar da ke zuwa kwarin Dutsen Giliyed.