ha_tq/sng/03/10.md

330 B

Da me karagar ta yi kama?

Karagar na dalaye da ginshikin azufa, bayan zinariya wurin zama na da shnayyen zane,an kuma yi mata adon kauna

Menene budurwar ta ke so 'yan matan Urshalima su kalla?

Tana so su kalli Sarki Sulemanu

Menene Sarki Sulemanu ya sa a ranar aurensa?

Ya sa rawani da uwarsa ta sa masa a ranar auren.