ha_tq/sng/03/05.md

194 B

Menene matar ta ke so 'ya'ya mata na mazajen Urshalima su yi alkwari?

Matar ta na so 'ya'ya mata na mazajen Urshalima su yi mata alkawari cewa ba za su datse saduwarsu har sai bayn sun gama.