ha_tq/sng/03/03.md

308 B

Menene matar ta tambayi masu tsaron?

Ta tambayi masu tsaron ko sun ga masoyin ta.

Yaushe ne ta gano wanda ran ta yake so?

Ta gano wanda ran ta yake so bayan da ta wuce masu tsaron a cikin birnin?

Menene ta yi da masoyinta?

Ta riƙe kuma ba za ta bar shi tafi ba har sai ta kawo shi gidan mamarta.