ha_tq/sng/03/01.md

237 B

Wanene matar ta ke nema amma ba ta gan shi ba?

Matar ta na neman wani ne wanda take kauna kuma ba ta gan shi ba.

Wanene matar ta ke nema a kan titi kuma bata samu ba?

Tana neman wani ne a kan titin kuma ba ta gan masoyin nata ba.