ha_tq/sng/02/16.md

517 B

Ga wanene masoyin matar ya ke?

Masoyin budurwa na ta ne.

Ga wanene matar ta ke?

Ta masoyinta ce.

Menene masoyin na ta ke yi a tsakanin lilies?

Yana jin dadin kallon lilies tare da nishaɗi.

Menene ta ke son masoyin na ta yayi?

Tana son masoyinta ya fita.

A wane lokaci ne ta ke son masoyin ta ya tafi?

Tana son masoyin na ta ya tafi kafin tatausan iska ya fara kaɗawa kuma inuwa ya ɓace.

Menene ta ke so ya zama?

Tana so ya zama kamar barewa ko kuma kamar matashin kishimi da ke kan duwatsu.