ha_tq/sng/02/12.md

310 B

Menene ya tsiro a kasar?

Fure ne ya tsiro a kasar?

Ga ma lokacin menene?

Lokaci ne na datse da kuma wakar tsuntsaye.

Menene ya nuna kuma ya bunƙasa?

koren 'ya'yan baure ne suka nuna da kuma itacen inabi ne a cikin bunƙasa.

Menene masoyinta ke so kyakkyawar ta yi?

Yana so ta miƙe ta zo kusa.